Mun bude wannan shafi ne domin samun baya nan yan uwan mu hausawa ma zauna ko ina a fadin duniya da kuma abubuwan da suke faruwa yau da kullun na yan uwan mu hausawa
Game da mai wallafa
ni da farko suna na abdull mai gamji Dan uwan ku ba haushe Ma zaunin garin kano Nigeria